Don Me Ake Wanke Hannu?

1,000.00

Why Do You Wash Your Hands? in Hausa and English.

Wanke hannu da kyau zai iya hanna yaduwar kwayar cuta. Hanya ce mai inganci don kiwon lafiya.
Don Me Ake Wanke Hannu? Hany ace mai nishadantarwa don koya wa yara muhimancin wanke Hannu. Tare da misalai masu launuka da harshe mai sauki, Yara za su so karanta wannan littafi su kuma tattara stiku a karshen labarin.

6 in stock

WhatsApp chat